✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

barayi biyu

Bahaushe da Inyamuri suka je sata wani gida, sai suka bi ta cikin silin. Sai Bahaushe ya fara yin gaba sai masu gidan suka ce:…

Bahaushe da Inyamuri suka je sata wani gida, sai suka bi ta cikin silin. Sai Bahaushe ya fara yin gaba sai masu gidan suka ce: “Kai, waye nan?” Sai ya ce: “Miyau (kukan mage). Ya wuce abinsa, sun dauka mage ce. Inyamuri ya zo wucewa sai aka ce: “Waye nan?” Sai ya ce: “Ni ma mage ne!”
Daga Mudassir Lawal Funtuwa 08136479825