Tsohon kocin Chelsea na Ingila Jose Mourinho ya nanata cewa har yanzu bai kulla wata yarjejeniya da kulob din Manchester United na Ingila ba.
Ban kulla yarjejeniya da kulob din Manchester United ba – Mourinho