✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Balan-balan

Wasu yara ne da suka kware wajen tsince-tsince kuma mahaifiyarsu ta yi kokarin hana su wannan dabi’a sun kiya. Rannan sai suka tsinto wani abu…

Wasu yara ne da suka kware wajen tsince-tsince kuma mahaifiyarsu ta yi kokarin hana su wannan dabi’a sun kiya. Rannan sai suka tsinto wani abu mai kama da balan-balan, ashe kwaroron roba ne. mahaifiyar ta gani, ta ce masu: “Me kuke yi da shi?” Suka ce babu komai. Sai ta amshe ta kai cikin shadda ta jefar. Bayan ta tafi sai yaron daya ya ce wa dan uwansa: “Allah Ya so mu, da mun gaya wa mama cewa mun shanye madarar da ke ciki da ta doke mu.”
Daga Daddy Agege, 08033668002