✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bako

Wani mashayin giya ne ya tarar da wani mashayin a hanya, sai ya ce masa: “dan uwa, ina tambaya, yanzu dare ne muke ciki ko…

Wani mashayin giya ne ya tarar da wani mashayin a hanya, sai ya ce masa: “dan uwa, ina tambaya, yanzu dare ne muke ciki ko rana?” Shi kuma sai ya amsa masa da cewa: “A gaskiya ban sani ba, domin ni ma bako ne, yanzu na shigo garin.”
Daga Amiru Isa Bakori 08075959086