✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bakar magana (2)

Wata mata ce, ta kai mijinta kara, alkali ya tambaye ta laifin day a yi mata, sai ta ce ai ba ya wanka. Da aka…

Wata mata ce, ta kai mijinta kara, alkali ya tambaye ta laifin day a yi mata, sai ta ce ai ba ya wanka. Da aka zo ga mijin sai ya ce wa alkali: “Yallabai, na fasa auren, ta je ta auri kwado, ni kuma zan auri akuya.”

Daga Sulaiman Baba, 08059094714