✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Bai dace ’ya’yan manya su rika zuwa kasashen waje karatu ba’

Sanata Basheer Garba Mohammed (PDP Kano ta Tsakiya) shi ne ya tsara kudirin dokar da ke neman a yi gyara a tsarin mulki ta yadda…

Sanata Basheer Garba Mohammed (PDP Kano ta Tsakiya) shi ne ya tsara kudirin dokar da ke neman a yi gyara a tsarin mulki ta yadda za a dora haraji ga jami’an gwamnati da ke tura ’ya’yansu karatu kasashen waje.