✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Babata ta fi ta!

Wasu abokai ne suna zaune a majalisarsu, sai mahaifiyar daya ta wuce, sai daya daga cikinsu ya ce, kun ga wannan matar muguwar munafuka ce.…

Wasu abokai ne suna zaune a majalisarsu, sai mahaifiyar daya ta wuce, sai daya daga cikinsu ya ce, kun ga wannan matar muguwar munafuka ce. Yana juyowa sai suka hada ido da danta. Ya manta yana wurin, sai ya ce amma fa duk munfuncinta babata ta fi ta, saboda babata ba karamar munafuka ba ce, ita ta koya wa wannan. Daga U.A.U 08108506803