✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ba za mu amince da kisan Kiristocin Najeriya ba- Trump ga Buhari

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya fada wa Shugaban Najeriya Donald Trump cewa ba za su amince da kisan Kirista ba. “Yadda ake kashe Kiristoci…

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya fada wa Shugaban Najeriya Donald Trump cewa ba za su amince da kisan Kirista ba.

“Yadda ake kashe Kiristoci a Najeriya babbar matsala ce.

“Za mu yi aiki tare domin shawo kan matsalar, domin ba za mu bar hakan ya ci ganba da faruwa ba.”

Trump ya fada hakan ne a lokacin da suke zantawa da manema labarai a lokacin da shugaba Buhari ya sauka a fadar gidan gwamnatin kasar domin ziyarar aiki.