✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

Ba wanda ya isa ya raba ni da Sani Danja –Mansurah Isah

Tun bayan da aka kyallara ido aka ga Mansurah Isa da Sani Danja sun hadu albarkacin sabon fim din ‘Fanan’ ne ake ta tsegumi a…

Tun bayan da aka kyallara ido aka ga Mansurah Isa da Sani Danja sun hadu albarkacin sabon fim din ‘Fanan’ ne ake ta tsegumi a kan ko akwai wata magana a kasa.

A wannan hirar da ta yi da Aminiya, tsohuwar jarumar kuma mai shirya finafinai a yanzu ta rarrabe tsakanin zare da abawa, ta yi bayani a kan dalilin haduwarsu.

Ta kuma ce yadda ta ga rana haka ta ga dare a jajibirin haska ‘Fanan’ a sinima.