✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ango mai fitsarin kwance

Wani ne ya yi aure amma bai daina fitsarin kwance ba. Rannan ya kwanta barci sai ya yi fitsarin kuwa. Da ya tada matarsa sai…

Wani ne ya yi aure amma bai daina fitsarin kwance ba. Rannan ya kwanta barci sai ya yi fitsarin kuwa. Da ya tada matarsa sai yake tambayarta cewa: “Idan ke ce kika yi mafarkin kura da zaki da damisa sun biyo ki a cikin tsakiyar daji, yaya za ki yi?” Sai ta ce masa: “Tabdijam! Ai sai na yi zawayi!” Sai ango ya ce: “Lallai ashe ni jarumi ne, ni fitsari kawai na yi!

Daga Mudassir Ibrahim Mando, 08024122559