✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An ga jinjirin watan Ramadan na bana

Mai Alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi sanarwar ganin sabon jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1440 a wuraren daban-daban dake fadin kasar…

Mai Alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi sanarwar ganin sabon jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1440 a wuraren daban-daban dake fadin kasar nan.

Sarkin ya ce, Sun samu rahoton ganin watan Ramadan, daga sarakuna da shugabannin kungiyoyin addinin musulunci, wadan da kwamitin tantancewar duban wata na jiha da kasa suka yi mu ko muka aminta.

Mai martaba Sarkin Musulmi yayi amfani da wannan damar wajen kira ga al’ummar Musulmi da su cigaba da ibadodi, tare da aiki da koyarwar addinin musulunci domin samun Zaman lafiya à cikin al’umma.
Haka kuma ya yi Kira da akaucewa kabilanci da nuna bambancin addini.