✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An yi zanga-zangar mara wa Shugaba Buhari baya a Legas

Kungiyar gidauniyar talakawa ta gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Asabar din da ta gabata a Legas, wacce ta sami halartar mutane daga ɗaukacin jihohin…

Kungiyar gidauniyar talakawa ta gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Asabar din da ta gabata a Legas, wacce ta sami halartar mutane daga ɗaukacin jihohin ƙasar nan.