✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An yi garkuwa da surikar Gwamna Masari

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da Hajiya Hauwa Yusuf surikar Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari a gidanta…

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da Hajiya Hauwa Yusuf surikar Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari a gidanta da ke unguwar Dandume a jihar Katsina.

Hajiya Hauwa ita ce mahaifiyar Binta Masari daya daga cikin matar Gwamna Masari, Hajiya Hauwa mai shekara 80.

Masu garkuwan sun shiga gidan Hajiya Hauwa ne da misalin karfe 3 na daren yau Juma’a.

Cikakken rahoton na nan tafe.