✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An kashe kafinta kan rikicin fili an dora masa fashi

Wani matashi da ke sana’ar kafinta mai suna Datti Balarabe da aka fi kira da Datti bawo ya rasa ransa sakamakon sassare shi da makami…

Wani matashi da ke sana’ar kafinta mai suna Datti Balarabe da aka fi kira da Datti bawo ya rasa ransa sakamakon sassare shi da makami kan jayayyar fili, sannan aka hana yi masa jinya a asibiti inda aka jingina shi da dan fashi a ranar Litinin da ta gabata.