✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kama masu fasa bututu man fetur a Jihar Oyo

Wasu mutum shida da ake zargi sun dade suna fasa bututu da satar man fetur a sassan Jihar Oyo sun fada hannun ’yan sanda a…

Wasu mutum shida da ake zargi sun dade suna fasa bututu da satar man fetur a sassan Jihar Oyo sun fada hannun ’yan sanda a daidai lokacin da suke gudanar da danyen aikinsu.