✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An kai samame a ofisoshin Kamfanin Google

Jami’an Ma’aikatar Kudi ta Faransa sun kai samame a ofisoshin kamfanin matambayi-ba-ya-bata na Google da ke birnin Paris game da binciken da suke yi kan…

Jami’an Ma’aikatar Kudi ta Faransa sun kai samame a ofisoshin kamfanin matambayi-ba-ya-bata na Google da ke birnin Paris game da binciken da suke yi kan cuwa-cuwa a biyan haraji.