✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An garzaya da Yusuf Buhari Kasar Jamus domin jinya?

Rahotanni na nuna an garzaya da dan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari day a samu rauni a hadarin babur mai gudun nisan zango (Power bike) a…

Rahotanni na nuna an garzaya da dan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari day a samu rauni a hadarin babur mai gudun nisan zango (Power bike) a daren shekaran jiya asibiti a Kasar Jamus.

Kafar yada labarai na Premium Times ce ta ruwaito wannan labarin, inda suka ce majiyarsu ta tabbatar musu da cewa an garzaya da Yusuf asibitin a filin sauka da tashin jiragen sama da Nnamdi Azikwe tare da kulawar wasu likitocin Najeriya.