✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An cika shekara biyu da sace ’yan matan Chibok

A jiya Alhamis ne ’yan matan Makarantar Sakandaren Chibok da ke Jihar Borno su 219 suka cika shekara biyu da sace su da ’yan Boko…

A jiya Alhamis ne ’yan matan Makarantar Sakandaren Chibok da ke Jihar Borno su 219 suka cika shekara biyu da sace su da ’yan Boko Haram suka yi.