✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Amsoshin masu karatu: Yaushe ya kamata in sayi hannun jari? (6)

Na nemi a bi ni bashin karin bayanai da ma shawarwari a kan makalar da na yi a makon da ya gabata game da bukatar…

Na nemi a bi ni bashin karin bayanai da ma shawarwari a kan makalar da na yi a makon da ya gabata game da bukatar ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari domin ajiyar dukiyoyinsu, watau jinsi na uku na ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari.