✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ambaliya za ta tagayyara jihohi 23 a bana –Gwamnati

Ma’aikatar Muhallai ta Tarayya ta yi hasashen za a samu ruwan sama kamar da bakin  kwarya da zai iya jawo ambaliya a jihohi 23 daga…

Ma’aikatar Muhallai ta Tarayya ta yi hasashen za a samu ruwan sama kamar da bakin  kwarya da zai iya jawo ambaliya a jihohi 23 daga nan zuwa 27 ga Agusta.