✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Al’ummar Fulani sun koka kan niyyar korarsu daga Ekiti

Shugaban kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyyati Allah a Jihar Ondo, Alhaji Bello Garba ya nuna takaicinsa bisa munanan kalaman da Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose…

Shugaban kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyyati Allah a Jihar Ondo, Alhaji Bello Garba ya nuna takaicinsa bisa munanan kalaman da Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose ya yi a kan Fulani makiyaya a jihar, abin da ya dangata da rashin adalci na Gwamnan da nuna wariya da tsana ga al’ummarsu.