✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Alkali da mai laifi

Wani mutum ne ake tuhumar ya yi kisan kai, aka kai shi kotu. Ga abin da ya gudana tsakaninsa da Alkali. Alkali: “Kai ne ka…

Wani mutum ne ake tuhumar ya yi kisan kai, aka kai shi kotu. Ga abin da ya gudana tsakaninsa da Alkali.

Alkali: “Kai ne ka kashe mutumin nan?”

Wanda ake tuhuma: “A’a, ba ni na kashe shi ba.”

Alkali: “Ka kuwa san hukuncin yin karya a kotu?”

Wanda ake tuhuma: “Na sani sarai yallabai, amma ko kusa bai kai hukucin kisan kai ba!”
Daga Nasir Shehi Kano