✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ali Nuhu ya yi murnar cika shekara 15 da aure

Jarumin fina finan Hausa, wanda aka fi sani da sarki Ali Nuhu ya yi murnar cika shakara 15 da aure. Ali Nuhu ya wallafa a…

Jarumin fina finan Hausa, wanda aka fi sani da sarki Ali Nuhu ya yi murnar cika shakara 15 da aure.

Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na facebook cewa yana taya masoyiyarsa Maimuna da shi kan shi murnar cika cika shekara 15 da yin auren sannan ya biyo bayanin da hotonsa tare da matarsa suna murmushi “soyayyar mu kara kulluwa a koda yause duk lokacin da shekaru suke kara yawa. Ina murnar cika shekara 15 da aurenki masoyiyata.”