✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Alex Ekwueme ya kwanta dama

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, wanda kuma shi ne zababben wanda ya fara rike wannan matsayin a Najeriya, Alex Ekwueme, ya kwanta dama yana dan shekara…

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, wanda kuma shi ne zababben wanda ya fara rike wannan matsayin a Najeriya, Alex Ekwueme, ya kwanta dama yana dan shekara 85.

Idan ba a manta ba, a kwanakin baya ne shugaba Muhammdu Buhari ya bada umarni a fitar da shi kasar waje domin jinya.

Shi dai marigayi Alex Ekwueme, an haifeshi ne a ranar 21 ga watan Oktoba a shekarar 1932.