✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Al-Makura ya bukaci maniyyata su nuna halaye nagari

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko A-Makura ya bukaci maniyyata aikin Hajji daga jihar su nuna halaye nagari a yayin gudanar aikin Hajin bana a nan…

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko A-Makura ya bukaci maniyyata aikin Hajji daga jihar su nuna halaye nagari a yayin gudanar aikin Hajin bana a nan gida da kasa Mai tsarki.