✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Akwai shiwo

Wani Bafulatani ne yake soyayya da wata yarinya a garinsu, sai ya tafi ci-rani. Kafin ya dawo sai iyayensa suka sayar da dan marakinsa, suka…

Wani Bafulatani ne yake soyayya da wata yarinya a garinsu, sai ya tafi ci-rani. Kafin ya dawo sai iyayensa suka sayar da dan marakinsa, suka yi masa aure. Da ya dawo, abokansa sun zo taya shi murna, shi kuwa sai ya ce: “Ni fa ba auren nake tunani ba, ku duba yadda muka saba da dan marakina, a ce wai an sayar da shi, an yi mani aure da kudin; wannan abu akwai shiwo!”
Daga Kabir SKB Rikkos Jos, 08068362204