✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

AFCON 2021: Wasan Najeriya Da Sudan (kai-tsaye)

Ayarin ’yan wasan da suka fafata wasan Najeriya da Masar ne dai za su sake taka wasan.

A ci gaba da fafata wasan cin kofin Nahiyar Afirka da yanzu haka yake gudana a kasar Kamaru, a yau Asabar Najeriya take kece raini da takwararta ta kasar Sudan, wato Falcons.
Za a fafata wasan ne a birnin Garoua da ke kasar.
Aminiya ta gani cewa jerin ’yan wasan da suka fafata wasan Najeriya da kasar Masar ne za su fafata wasan.