✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Addu’ar yaro

Yaro Jafar ya dame ni in saya masa keke, sai na ce masa ya rika yin addu’a Allah Ya ba ni kudi in saya masa.…

Yaro Jafar ya dame ni in saya masa keke, sai na ce masa ya rika yin addu’a Allah Ya ba ni kudi in saya masa. Wata rana an gama Sallah sai ya daga hannu yana addu’a, yana cewa: “Allah Ka ba babana kudi Naira dari da hamsin.” Sai na gyara masa na ce: “Ka ce Naira miliyan dari da hamsin.”
Daga Sulaiman Maibazazzagiya, 08067917740