✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin da ya sa muka amince da cire tallafin fetur – Kwamared Sale Abdullahi

Kwamared Saleh Muhammed Abdullahi, shugaban kungiyar ma’aikata masu hakar man fetur (PENGASSAN) ya ce yarda da suka yi Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ba zai…

Kwamared Saleh Muhammed Abdullahi, shugaban kungiyar ma’aikata masu hakar man fetur (PENGASSAN) ya ce yarda da suka yi Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ba zai ci amanar kasa ba ce ta sanya suka amince da sanar da janye tallafin man fetur da minista a ma’aikatar man fetur ta kasa, Ibe Kachukwu ya yi.