More Podcasts
Bayan watanni tara da kammala zaben 2023 da zubar da wasu jiga-jigan ’yan siyasa, ɓangaren shari’a ma na ci gaba da yanke hukunci, inda zuwa yanzu aka tsige gwamnoni hudu daga jam’iyyu daban-daban.
Wasu na sanya ayar tambaya kan sarƙaƙiyar da alƙalai ke amfani da su wajen yanke hukunci a kotuna.
- DAGA LARABA: Ƙalubalen Da Matan Aure Ma’aikata Ke Fuskanta
- Shin Hukuncin Kotuna Kan Zaben Gwamnoni Ya Sauya Dimokariɗiyya?
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba ainihin dalilan da suka sa kotunan tsige gwamnonin huɗu zuwa yanzu.
Domin sauraren shirin, latsa nan