✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Abin Da Ya Sa Hukumomi Suka Kasa Shawo Kan Kwalara

Cutar amai da gudawa na ci gaba da lakume rayuka, jihohi sun nuna wa NCDC yatsa


Domin sauke shirin latsa nan

Yayin da cutar amai da gudawa ke ci gaba da lakume rayuka cikin ruwan sanyi a jihohi sama da 22 a Najeriya, ga alama shawo kanta na nema ya gagari wasu daga cikinsu.

A wannan shirin na Najeriya a Yau, za mu duba halin da ake ciki  a wasu daga cikin jihohin da dalilan da suka hana kawo karshen matsalar zuwa yanzu.