✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

A tsare aka zartas da kisan gillar Mubi -’Yan sanda

Aqalla mutane Ashirin ne ‘yan bindiga suka kashe, mafi yawansu xaliban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ke Mubi, a yayin wani hari da…

Aqalla mutane Ashirin ne ‘yan bindiga suka kashe, mafi yawansu xaliban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ke Mubi, a yayin wani hari da suka kai gidajen kwanan xalibai, wanda ’yan sanda suka nuna cewa wata shiryayyiya ce.