✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A saka min kiran Sallar Magriba!

Wani Bafulatani ne yana azumi yunwa da kishi sun dame shi, sai ya ji ana wani shiri a gidan ana ce wa masu saurare su…

Wani Bafulatani ne yana azumi yunwa da kishi sun dame shi, sai ya ji ana wani shiri a gidan ana ce wa masu saurare su zabi wakar da suke so ta waya. Da ya kira aka ce wace waka yake so sai ya ce: “A saka min kiran Sallar Magriba!”
Daga Iliyas Idris Fahad, Suleja. 07086228845