✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A gaya wa sarki ba shanshani ya yanka ba

Wani Sarki ne bayan an yanka ragon layyarsa sai ya tura jakada wurin Sarkin Fawa wanda shi yake fide ragon ya gyara, ya ce a…

Wani Sarki ne bayan an yanka ragon layyarsa sai ya tura jakada wurin Sarkin Fawa wanda shi yake fide ragon ya gyara, ya ce a gaya masa, idan ya gama a kai wa Yarima kafa daya. kafa daya a kai wa Ciroma, kafa daya a kai wa Galadima kafa daya a… Kafin jakada ya ambaci mutum na gaba, sai Sarkin Fawa ya fusata ya ce “Ka je ka gaya wa Sarki ba shanshani ya yanka ba.”
Daga 09099886988