✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A daina dora wa Buhari laifi kan qarancin mai – Maitama Sule

Tsohon Jakadan Najeriya a Majalisar dinkin Duniya Alhaji Yusuf Maitama Sule (dan Masanin Kano) ya ce matsalar karancin man fetur da ake fuskanta da kuma…

Tsohon Jakadan Najeriya a Majalisar dinkin Duniya Alhaji Yusuf Maitama Sule (dan Masanin Kano) ya ce matsalar karancin man fetur da ake fuskanta da kuma matsin tattalin arziki a kasar nan, matsaloli ne da aka gaje su, amma idan ’yan Najeriya suka yi hakuri da aiki tare al’amura za su kyautatu.