✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

2019: Jam’iyyu 39 zasu mara wa Atiku baya

Nasarar da tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya samu a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP, wanda ya bashi damar yin takarar Shugaban Najeriya…

Nasarar da tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya samu a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP, wanda ya bashi damar yin takarar Shugaban Najeriya a 2019.

Jam’iyyu 39 ne suka bayyana aniyar hadewar su don don goyon bayan Atiku a matsayin dan takararsu tilo da zai yi takarar shugaban kasa a 2019.

Hadewar jam’iyyun a dunkule mai su na, ‘Coalition of United Political Parties (CUPP)’ karkashin jagorancin PDP sun ce hakan ne zai basu damar kawar da Shugaba Buhari daga karagar mulki.