✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Za a maimaita!

Wani ne ya tsayar da mota daga dambatta zuwa Kano, aka ce: “Malam kawo kudin mota.” Ya duba bai ji komai ba a aljifansa, sai…

Wani ne ya tsayar da mota daga dambatta zuwa Kano, aka ce: “Malam kawo kudin mota.” Ya duba bai ji komai ba a aljifansa, sai ya ce: “Wallahi wanda ya sace mini kudin nan ya fito da su ko kuma abin da ya faru a bara ya sake faruwa.” barawon na jin haka sai ya ce: ‘’Ga su nan, yar da su ka yi.” Da aka tambayi mai kudin abin da ya faru a bara, sai ya ce: “Da na koma gida a kasa.”
Daga Rabi’u Na’awwa, Daura