✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ganduje ya zama sabon shugaban APC

Jam’iyyar APC mai mulki ta tabbatar da tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugabanta na ƙasa. Kwamitin zartarwar APC na ƙasa ne…

Jam’iyyar APC mai mulki ta tabbatar da tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugabanta na ƙasa.

Kwamitin zartarwar APC na ƙasa ne ya zaɓi Ganduje a taron da ya gudanar ranar Alhamis a Abuja.

Ganduje ya maye gurbin tsohon gwamnan jihar Nassarawa, Abdullahi Adamu wanda ya sauka bisa raɗin kansa.

Zan fi mayar da hankali wajen kara wa APC yawan mambobi – Ganduje

Bidiyon Dala: Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan kama Ganduje

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ne dai ya nuna sha’awar Ganduje ya zama shugaban jam’iyyar.