✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa kan Davido

A lokacin gudanar zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a filin kwallon Adokie Amiesiekema na Fatakwal jihar Ribas. Yayin da jama’a…

A lokacin gudanar zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a filin kwallon Adokie Amiesiekema na Fatakwal jihar Ribas.

Yayin da jama’a suka yi kokarin shiga ta kofar harabar da ake gudanar da zaben, inda daya daga cikin shahararren mawakin nan David Adeleke wanda aka fi sani da Davido na cikin masu son shiga harabar, ‘yan sanda sun harba barkonon tsohuwa kan mawakin da sauran jama’ar bisa kuskure, don rage cinkoson jama’a.

Daga bisani jami’an tsaron suka fahimci mawakin na cikin jama’ar da suke kokarin shiga harabar da ake gudanar da zaben.