’Yan fim malamai ne masu koyar da tarbiyya, inji Saratu Zazzau

A matsayinta na shugabar makaranta, Dokta Juwairiyya na da ta-cewa game da tarbiyyar al’umma, musamman yara. A Shirin “Kwana Casa’in” ke nan. A Zahiri ma, Saratu Zazzau, wacce ke fitowa da sunan Dokta Juwairiyyah, ta yi bayani game da tarbiyya, da ma wasu batutuwan a wannan hirar ta bidiyo da ta yi da Aminiya.