✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan baranda sun sa farashin sababbin kayan abinci ya tashi a Taraba

’Yan baranda masu sayen kayan amfanin gona sun mamaye kasuwannin sayar da kayan abinci a Jihar Taraba suna saye kayan amfanin gona da aka girbe.

’Yan baranda masu sayen kayan amfanin gona sun mamaye kasuwannin sayar da kayan abinci a Jihar Taraba suna saye kayan amfanin gona da aka girbe.