✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda rusasshiyar gada tsakanin Kano da Jigawa ta zama tarkon mutuwa

Tun kimanin shekara daya da ta wuce wata gada da ke tsakanin kananan hukumomin Takai da birnin Kudu a kan iyakar jihohin Kano da Jigawa…

Tun kimanin shekara daya da ta wuce wata gada da ke tsakanin kananan hukumomin Takai da birnin Kudu a kan iyakar jihohin Kano da Jigawa ta karye, kuma jama’a suka koma amfani da kwalekwale wajen sufuri, lamarin da suka ce yana jawo musu asarar rayuka.