✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Yadda na koya wa kaina Zayyanar Rubutun Larabci’

Maryam Aminu Maikudi Tela dalibar Harhada Magunguna (wato Pharmacy) ce a Jami’ar Jihar Kaduna. Lokacin da aka yi zaman kulle na COVID-19 bara ta ga…

Maryam Aminu Maikudi Tela dalibar Harhada Magunguna (wato Pharmacy) ce a Jami’ar Jihar Kaduna.

Lokacin da aka yi zaman kulle na COVID-19 bara ta ga cewa da zaman banza gara ta koyi Zayyanar Rubutun Larabci.

Cikin kankanin lokaci kuwa ta fito da nata salon, kamar yadda ta shaida wa Aminiya a wannan hirar ta bidiyo.