✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya dace a kara yawan man da ake hakowa – Ministan Mai

Karamin Ministan Man Fetur Emmanuel Ibe Kachikwu ya ce kasar nan tana bukatar ta rika fitar da gangar mai miliyan uku da dubu dari daya…

Karamin Ministan Man Fetur Emmanuel Ibe Kachikwu ya ce kasar nan tana bukatar ta rika fitar da gangar mai miliyan uku da dubu dari daya a kowace rana yanzu, kafin ta iya samun issassu kudin aiwatar da kasafin kudin bana, kamar yadda BBC ta bayyana.