✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wata Sabuwa: Mutuwar auren Wasila ta karya tarihin Kannywood

Mutuwar auren Wasila Isma’ila da mijinta Al-Amin Ciroma bayan shekaru 20 a tare ya karya tarihi a masana’antar Kannywood. A baya dai, duk lokacin da…

Mutuwar auren Wasila Isma’ila da mijinta Al-Amin Ciroma bayan shekaru 20 a tare ya karya tarihi a masana’antar Kannywood.

A baya dai, duk lokacin da aka zargi ƴan Kannywood da ƙin zaman aure su kan kafa hujja da auren Wasila da Al-Amin.

Domin kallon cikakken shirin, latsa nan: