✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Wanne ya fi tsakanin biyan kudin haya a wata da a shekara?

A kwanan nan ne Majalisar Dokoki ta Najeriya ta fara yunkurin kafa dokar tilasta masu gidajen haya a Abuja karbar kudin haya a wata-wata maimakon…

A kwanan nan ne Majalisar Dokoki ta Najeriya ta fara yunkurin kafa dokar tilasta masu gidajen haya a Abuja karbar kudin haya a wata-wata maimakon a shekara daya ko fiye da hakan.
A ganin ku wanne ya fi dacewa?
Ga ra’ayoyin wasu mazauna Abuja.