✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wannan maciji ne!

Wani makaho ne da dan jagora suke yawon bara, sai suka je wurin wani mutum suna bara, da mutumin ya daga musu hannu ya ce…

Wani makaho ne da dan jagora suke yawon bara, sai suka je wurin wani mutum suna bara, da mutumin ya daga musu hannu ya ce ku yi hakuri, sai dan jagora ya ce kai wannan maciji ne. Sai makaho ya ce masa mu yi gaba kada ya sare mu.
dalhatu Manjos Gobir, Samaru Zariya. 08036570426