✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wani yaro

Wata rana wani yaro suna tafiya da babansa, sai ya fara wasa da wani abu mai muhimmanci. Da uban ya ga yaron kamar zai lalata…

Wata rana wani yaro suna tafiya da babansa, sai ya fara wasa da wani abu mai muhimmanci. Da uban ya ga yaron kamar zai lalata abin, sai ya tsawata masa, ya ce masa: “Kai, uwaka!” Shi kuwa yaron sai ya ce: “Lala, baba ya zagi innarsa. Na ji an ce duk wanda ya zage ka, idan ba ka rama ba, to ya zagi kansa.”