✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wanda ya sanya wa karensa suna Buhari ya shiga hannu

Wani dan ƙabilar Ibo mai kimanin shekaru 30 ya shiga komar ‘yan sanda bayan da ya sanya wa karensa suna Buhari, abin da ya bakanta…

Wani dan ƙabilar Ibo mai kimanin shekaru 30 ya shiga komar ‘yan sanda bayan da ya sanya wa karensa suna Buhari, abin da ya bakanta wa mutanen da yake makwabtaka da su, har suka kai kararsa ga rundunar ‘yan sanda.