✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Varayi sun yi wa Samson Siasia sata a Amurka

Rahoton da kafar watsa labaran wasanni ta Goal.com ta kalato ya nuna a karshen makon jiya ne aka yi wa kocin kungiyar kwallon kafa ta…

Rahoton da kafar watsa labaran wasanni ta Goal.com ta kalato ya nuna a karshen makon jiya ne aka yi wa kocin kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 23 (U-23) Samson Siasia sata a motarsa da ya ajiye a hotel din da ya sauka a Amurka a shirye-shiryen tunkakar gasar wasanni ta Olamfik da za a fara a ranar 5 ga watan gobe a Brazil.